Posts
Showing posts from August, 2023
😊Kungiyan Izalah🌷
- Get link
- X
- Other Apps
Kaf Yankin Saharar Africa babu wata ƙungiyar addini da Allah Ya yi mata albarka kamar ƙungiyar Izaala. Wata rana Malam Albaniy Zaria marigayi yace "a lahira ya na ganin ƴan agajin ƙungiyar Izaala ne zasu fara shiga Aljanna a cikin ƴan Nijeriya" wannan maganar Malam Albaniy ya yi ta ne a cikin raha amma yabo ne mai girma ga ƙungiyar. Allah Ya ƙara wa ƙungiyar albarka da ɗaukacin Maluman Ahlus Sunnah gaba ɗaya a Nijeriya da wajen ta.
💔NASIHOHI GUDA HAMSIN (50)🌷
- Get link
- X
- Other Apps
1 ka kula da kanka 2 yazamana kana jin tsoron Allah 3 ka san cewa duk abinda ya sameka daga Allah ne 4 ka zamu mai cika alkawari 5 ka zauna da kowa lafiya 6 ka dinga tunawa da mutuwa 7 ka rage buri 8 ka cire kwadayi 9 banda yin hassada don kaga Allah ya daukaka wani 10 kasan cewa ita fa duniya ba matabbaciya bace 11 ka yawaita istigifari 12 ka yawaita salati ga manzon Rahama 13 banda yin gulma ko munafurci 14 banda cin amana 15 ka zauna da kowa lafiya 16 ka tsarkaka zuciyarka 17 banda nufar mutum da sharri 18 karkayi zalunci 19 karkayi girman kai 20 karkayi wulakanci 21 ka zama mai taimako 22 ka kula da addininka 23 ka zamu mutum mai Alkunya 24 ka zama mutum nagari mai kirki 25 kasan cewa komai mai wucewa ne 26 ka dinga hakuri kar ama shaidar cewa baka da hakuri 27 ka kuma yawaita addu'a 28 kayi biyyah ga iyayenka 29 ka zama mai tausayi 30 ka zama mai imani 31 kana aiki da hankalinka 32 ka guje wa sabon Allah 33 karka ci haram 34 karkayi shaye-shaye 35 ka nisanci zina 36 ka mai da ...
🟠 فضل صوم يوم عاشوراء
- Get link
- X
- Other Apps
🟠 فضل صوم يوم عاشوراء العاشر من شهر الله المحرم يوافق يوم الجمعة الثامن و العشرين من شهر يوليو 2023 التقرب إلى الله بالنوافل نفحة عظيمة و منحة ربانية ، تكملة لما انتقص من الفريضة ، عن أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه قَالَ : سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ : ( إِنَّ أَوَّلَ مَا يُحَاسَبُ بِهِ الْعَبْدُ يَوْمَ الْقِيَامَةِ مِنْ عَمَلِهِ صَلَاتُهُ فَإِنْ صَلُحَتْ فَقَدْ أَفْلَحَ وَأَنْجَحَ وَإِنْ فَسَدَتْ فَقَدْ خَابَ وَخَسِرَ ، فَإِنْ انْتَقَصَ مِنْ فَرِيضَتِهِ شَيْءٌ قَالَ الرَّبُّ عَزَّ وَجَلَّ : انْظُرُوا هَلْ لِعَبْدِي مِنْ تَطَوُّعٍ فَيُكَمَّلَ بِهَا مَا انْتَقَصَ مِنْ الْفَرِيضَةِ ؟ ثُمَّ يَكُونُ سَائِرُ عَمَلِهِ عَلَى ذَلِكَ ) رواه أبو داود (864) ، والترمذي (413) ، والنسائي (465) ، وصححه السيوطي و المنذري، والألباني،. وعن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلي الله عليه وسلم: ((إن الله تعالى قال: من عادى لي وليًّا فقد آذنته بالحرب، وما تقرب إليَّ عبدي بشيء أحب إلي مما افترضته عليه، ولا يزال عبدي يتقرب إليّ...
أحبتي الكرام
- Get link
- X
- Other Apps
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته .. أحبتي الكرام .. لا تنسوا الأسرى والمفقودين من الدعاء، فمن هديه صلى الله عليه وسلم الدعاء للأسرى .. روى البخاري ومسلم وابن حبان من حديث أبي هريرة رضي الله عنه : (أَنَّ النَّبِيَّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ كَانَ إِذَا رَفَعَ رَأْسَهُ مِنَ الرَّكْعَةِ الآخِرَةِ ، يَقُولُ: اللَّهُمَّ أَنْجِ عَيَّاشَ بْنَ أَبِي رَبِيعَةَ ، اللَّهُمَّ أَنْجِ سَلَمَةَ بْنَ هِشَامٍ ، اللَّهُمَّ أَنْجِ الوَلِيدَ بْنَ الوَلِيدِ ، اللَّهُمَّ أَنْجِ المُسْتَضْعَفِينَ مِنَ المُؤْمِنِينَ ، اللَّهُمَّ اشْدُدْ وَطْأَتَكَ عَلَى مُضَرَ ، اللَّهُمَّ اجْعَلْهَا سِنِينَ كَسِنِي يُوسُفَ) .. أسأل الله العظيم رب العرش العظيم أن يفك أسرانا وأن ينصر جيشنا ويحقق أمننا .. اللهم انصرنا على من ظلمنا واجعل ثأرنا على من عادانا .. اللهم انصر جنودنا واحفظ حدودنا .. اللهم أنصر قواتنا المسلحة السودانية وكن لهم عونا ونصيرا ومؤيدا وظهيرا .. اللهم قَوِّ شوكتهم وسدد رميتهم وأهلك عدوهم .. اللهم من أرادنا وبلادنا بخير فوفقه وأجر الخير على يديه ومن أرادنا وبلادنا بشر فاجعل كيده في نحره واجعل دائرة السوء ...
WATAN AUGUST BA SHI KE BADA RUWA BA👈
- Get link
- X
- Other Apps
"Watan August bashida alaƙa wajen yawaitar ruwan sama ko ƙarantarsa" "Mutane da yawa suna da tunanin cewa watan August shine yake kawo ruwa mai yawa, ko kuma su ce an fi yin ruwa mai yawa acikinsa, wanda wannan kuma kuskure ne ƙwarai" "Musulmi nagari baya taɓa ɗaukar wani aikin da yake haƙƙi ne na Allah ya ɗorashi akan wani ko wata halittarsa, wanda hakan kuma yana iya fitar da mutum daga cikin musulunci baki ɗaya" "Allah shine wanda yake saukar da ruwan sama a duk lokacin da yaga dama, kuma a inda yaga dama, sabida haka watan August bashida ta'asiri wajen yawaitar ruwan sama ko ƙarantarsa, duk wanda ya ƙudurce cewa watan August shine watan ruwa, to haƙiƙa zai iya kafircewa Allah mabuwãyi" "Watan August bashida ta'asiri ko alaƙa ta kusa ko ta nesa dangane da yawaitar ruwan sama a cikinsa, idan ma kaga anfi yin ruwa mai yawa a cikinsa, to haƙiƙa watan August ɗin ne ya daidaita da hukuncin Allah ne har takai ga ruwan sama ya yawaita a...
IT'S FRIDAY* *Don't forget to recite Suratul Kahf*
- Get link
- X
- Other Apps
❒ عن أبي سعيد الخدري قال، قال رسول الله ﷺ *"من قرأ سورة الكهف في يوم الجمعة أضاء له من النور ما بين الجمعتين. "* 📚 رواه الحاكم ( 2 / 399 ) والبيهقي ( 3 / 249 ) وصححه الشيخ الألباني في " صحيح الجامع " (6470) Narrated Said Al Khudhri (may Allah have mercy on him) that the prophet ﷺ said: *“Whoever reads Soorat al-Kahf on the day of Jumu’ah, will have a light bestowed upon him between those two Fridays.”* 📚Narrated by al-Haakim, 2/399; al-Bayhaqi, 3/249. •┈┈┈┈•※•┈┈┈┈• *⚪ أكثِروا من الصَّلاة على النبي ﷺ ⚪️* ❒ قَالَ رَسُولُ اللَّه ﷺ :- *(( أكثِروا الصَّلاةَ عليَّ يومَ الجمُعةِ و ليلةَ الجمُعةِ ، فمَن صلَّى عليَّ صلاةً صلَّى اللهُ عليهِ عَشرًا ))* 📚 صحيح الجامع - رقم: (1209). *اللَّهُمَّ صَلٌِ عَلَى مُحَمَّدٍ وَّ عَلَى آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيم إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ* *اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّد وَ عَلَى آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آل إِبْرَاهِيمَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد*