😊Kungiyan Izalah🌷
Kaf Yankin Saharar Africa babu wata ƙungiyar addini da Allah Ya yi mata albarka kamar ƙungiyar Izaala.
Wata rana Malam Albaniy Zaria marigayi yace "a lahira ya na ganin ƴan agajin ƙungiyar Izaala ne zasu fara shiga Aljanna a cikin ƴan Nijeriya" wannan maganar Malam Albaniy ya yi ta ne a cikin raha amma yabo ne mai girma ga ƙungiyar.
Allah Ya ƙara wa ƙungiyar albarka da ɗaukacin Maluman Ahlus Sunnah gaba ɗaya a Nijeriya da wajen ta.
Comments
Post a Comment